Zum Hauptinhalt springen Zur Suche springen Zur Hauptnavigation springen
Haben Sie Fragen? Einfach anrufen, wir helfen gerne: Tel. 089/210233-0
oder besuchen Sie unser Ladengeschäft in der Pacellistraße 5 (Maxburg) 80333 München
+++ Versandkostenfreie Lieferung innerhalb Deutschlands
Haben Sie Fragen? Tel. 089/210233-0

Tun Fil'azal

15,50 €*

Versandkostenfrei

Produktnummer: 16A43553822
Autor: Greatly, Love God
Veröffentlichungsdatum: 13.01.2022
EAN: 9781034658115
Sprache: metaCatalog.groups.language.options.undetermined language
Seitenzahl: 160
Produktart: Kartoniert / Broschiert
Verlag: Blurb
Untertitel: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal
Produktinformationen "Tun Fil'azal"
Babu abin da zai faru da zai ba wa Allah mamaki. Tun fil'azal Ya shirya Ya halicce abu mai rai a duniya. Tun fil'azal Ya halicce mutane a cikin siffar Shi. Tun fil'azal Ya so Ya yi zumunci da kowannen mu. Kuma tun fil'azal Ya na da Shirin fansan mu. "A sa'ad da Allah ya fara halittar Sama da duniya." - Farawa 1:1 Menene ya faru a lokacin da Allah Ya ke halittar duniya da dukkan abin da ke ciki? Menene ma'anar an halice mu a cikin siffar Allah? Menene ya faru a gonar a lokacin da Adamu da Hauwawu sun yi zunubi? Menene ya sa Allah Ya ba wa Adamu da Hauwawu zarafin samun 'ya'yan da aka hana su täawa? Ko da gaske ne ambaliyan ya mamaye duniya duk? Menene ya sa akwai bayyanen zuriya da dama a cikin Farawa? Menene ya faru a hasumiyan Babila? Tun Fil'azal wani binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida akana Farawa 1 - 11. Wannan binciken zai bincika labarin halita, tushen mutum, sakamakon zunubi kan duniya, alkawali nan take na fansa, dalilin ambaliyan, tanadin Allah ga Nuhu da iyalin shi, yarjejeniyan Allah ta farko da mutum, da kuma zuriyan Mai Ceto. Kodayake yin bincike da zurfi cikin Maganan Allah ya na kara kawo tambayoyin fiye da amsoshi, Tun Fil'azal zai tafi da kai tsaye cikin tunanin tauhidi da tambayoyin da mu ke fuskanta a cikin bangaskiyan mu. Yayin da mu ke binciken hanyan da Allah Ya halice mutum kuma Ya na zumuci da shi a farko, za mu koyi abubuwa da dama game da yadda Yak e aiki a cikin rayuwan mu da kuma a duniya a yau. Ki häa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko akan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu abubuwan da ya shafi Tun Fil'azal a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke biciken labaran halite a cikin Farawa 1-11.
Bücherregal gefüllt mit juristischen Werken

Sie möchten lieber vor Ort einkaufen?

Sie haben Fragen zu diesem oder anderen Produkten oder möchten einfach gerne analog im Laden stöbern? Wir sind gerne für Sie da und beraten Sie auch telefonisch.

Juristische Fachbuchhandlung
Georg Blendl

Parcellistraße 5 (Maxburg)
8033 München

Montag - Freitag: 8:15 -18 Uhr
Samstags geschlossen